Tuwita
Fesbuk
Gogul
Yutob
Rss
Mr. Hassan Adamu
fassarar Hassan Adamu
Malam Yusif Judi
Musulunci yana umarni da kyakkyawan zato.   Addinin musulunci ya umarci Musulmi da su yi wa junansu kyakkyawan zato kuma su yi wa ayyukan mu ...
Sakamako da ribar kyakkyawan ZatoKamar yadda cututtuka iri dabam-dabam suke nakasa jiki, haka miyagun dabi'u da munanan sifofi suke lalata nutsuwa da ...
Adalcin Sahabbai Wednesday, September 13, 20179:53 AM Babu shakka cewa Sahabban Annabi (S.A.W.A.) suna da wasu falaloli ko fifiko da suka ke ...
SANIN KAI17 March 2017 15:10SANIN KAI DOMIN GINA KAI NA (1)  Da sunan Allah mai Rahma mai jin Qai.Tsira da amincin Allah su tabbata ga manza ...
QARYAWednesday, May 18, 2016 6:57 AMMatakin kamala na farko   Kyakkyawan hali sharadi ne na rayuwar al'umma da kamalarta. Kyawun hali da dan adam ...
MUMMUNAN ZATOWednesday, May 11, 2016 12:29 PMHaske da duhun rayuwa   Rayuwar mutum gaurayen zuma da madaci ce. Kowane daya daga cikin wahala da n ...
KYAKKYAWAN ZATOTuesday, April 19, 20162:34 PMDan Adam yana buqatar kwanciyar hankali fiye da komai a wannan rayuwa da take cike maqil da rudani. Duk w ...
TAQIYYA A LITTAFI DA SUNNAMonday, April 18, 20169:56 PMWani batu wanda shima masu neman fakewa da ta'asubanci, masu neman aibun mabiya mazhabar Ahlil ...
Qimar Abota Qauna tana daya daga cikin dabi'un mutum, saboda haka ne muke ganin zuciyar mutum tana ingiza shi zuwa ga shaquwa da wasu daga cikin mutan ...
ALQALIAn taba samin wani alqali A'dilin gaske. da yazo mutuwa, sai yayiwa matar Shi wasicci da cewa, idan ya mutu, bayan anyi mashi wanka, to kada a r ...
Muhimmancin alqawari da illolin karya shi Cika alqawari yana daya daga cikin al'amuran rayuwa da ya doru a wuyan mutum. Dabi'ar mutum ne ko da wa ...
BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD   MACE MAI KAMAR MAZA Ummu salim matar Abu Dalha ansari, ta kasance daga c ...
بسم الله الرحمن الرحیم اللهم صلی علی محمد و آل محمد   SALAFIYYAH DA TSAYUWAR IMAM HUSAINI (A.S). ABIN DA YASA NA ZABI WANNAN MAUDHU'IN. Bincike ...
RASHIN JIRKITAR AL-KUR'ANI A tafsirin Qurdabi da Durul'manthur dukkan su suna daga cikin fitattun littattafan tafsirin ahlus sunna, an naqalto daga ...
RASHIN JIRKITAR ALQUR'ANI MAI TSARKI Duk da yada batanci da munanan kalamu da akeyi dangane da Shi'a, Mu munyi imani cewa wannan alqur'anin da yake a ...
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin qai   Dan kwana-kwanan (dan agajin) Tsuntsu (tsuntsun da ya kawo daukin kashe wuta) Duk lokacin da wuta ta tashi ...
AJIN AKHLAQ      KOWA ANA YI MASA JARABAWA A FAGENSHI NE An taba yin wani malamin Akhlaq (koyar da kyawawan dabi'u) babban gaske, domin yana da dal ...

Babu Haƙƙin Tasarrufi.
www.haditv.com | Powerd by : Dijlah