Tuwita
Fesbuk
Gogul
Yutob
Rss

BAYAR DA TAKU GUDUN MAWAR

A bisa haƙiƙanin gaskiya; za ku iya bayar da taku gudun mawarku tare da mu wajen isar da wannan saƙon na addini.

Bayar da gudun mawar kuɗi ga tashar Hadi Tv wani tsari ne mai muhimmanci wanda ake ƙoƙarin samar da shi; saboda hakabayar da taimako daga muminai zai iya sa w a mu ji cewa a wajen tafiyar da wannan tashar mu ma muna bayar da namu taimakon.

Yawa ko ƙanƙantar abin da za mu bayar ba shi ne muhimmi ba; muhimmin abu shi ne kyautata niyyarmu a wajen bayar da gudun mawar. Mu nema wa dukiyarmu da rayuwarmu albarka ga ta hanyar bayar da tamu gudun mawar a gurin isar da saƙon musulunci.

zai yi matuƙar kyau ku zama kun shigo cikin fage na isar da wannan saƙon; ta yadda musulunci na haƙiƙa zai isa ko’ina a faɗin duniya da taimakawarku, kuma zai yi matuƙar kyau ku zama fitilu ga al’ummomin da za su zo a bayanmu.

Turawa Duniya
 
 
Donate
 
 
Babu Haƙƙin Tasarrufi.
www.haditv.com | Powerd by : Dijlah