Tuwita
Fesbuk
Gogul
Yutob
Rss
  • Maaikin Allah (SAWA) yana cewa a hudubar Shaaban: ya ku mutane tabbas watan Allah mai girma da daukaka ya gabato izuwa gareku tare da Albarka da Rahma da Gafara. Wata ne a gurin Allah Madaukakin Sarki wanda yake mafificin watanni kuma ranakunsa mafifitan ranaku kuma dararensa mafifitan darare kuma Awowinsa mafifitan Awowi.
  • 2016-10-30 02:10 PM

Babu Haƙƙin Tasarrufi.
www.haditv.com | Powerd by : Dijlah