Tuwita
Fesbuk
Gogul
Yutob
Rss
  • Abu Zar yana cewa na cewa Ma’aikin Allah (S.A.W.A.): ya za a kula da Masallatai? Sai Ma’aikin Allah yace: kada a daga sauti a cikinsu, kuma kada akai batattun alamura a cikinsu, kada a yi saye da sayarwa a cikinsu, kuma muddin ana cikinsu to a guji ayyuka marasa amfani da wasa, dan haka duk wanda bai kiyaye wadannan a masallatai ba; to ranar qiyama kada ya zargi kowa sai kanshi.
  • 2016-07-31 05:07 PM

Babu Haƙƙin Tasarrufi.
www.haditv.com | Powerd by : Dijlah